Full Lyrics
[CHORUS]
Muna farin ciki domin Ruhun Allah ya zo
'Yan uwa mu yi murna domin Ruhun Allah ya zo
Mu yi farin ciki
[VERSE 1]
A ranan Fentikos Ruhun ya sauko
Ya sauko
Mu yi farin ciki
[VERSE 2]
A ranan Fentikos Ruhun ya yi
Ya yi
Abun mamaki
[VERSE 3]
Mu yi godiya
Mu yabi Allah
Domin Ruhun Allah ya zo