DAUKAKA GA ALLAH by Fr. Bart C. Ezeokafor — Lyrics

Fr. Bart C. Ezeokafor Hausa Gloria Hymns Staff & Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Daukaka! Daukaka ga Allah cikin Samaniya! Samaniya! ya! Oh! Samaniya Samaniya! Samaniya! VERSE 1 A duniya kuma salama ga mutane na nufi mai kyau Muna yabonka muna albarkaceka muna yi maka sujada muna daukakanka. Muna yi maka sujada saboda darajarka. Godiya saboda darajarka mai girma VERSE 2 Ya Ubangiji Allah Sarkin Sama, Allah Uba, Mai iko duka Ya Ubangiji Yesu Almasihu Dan Makadaici Ya Ubangiji Allah Dan Tunkiya na Allah Dan Tunkiya na Allah Dan Uba! VERSE 3 Kai da ke kawar da zunuban duniya ka yi mana jinkai Kai da ke kawar da zunuban duniya kaji addu'ar mu Kai da ke zaune a hannun dama Uba, kayi mana jinkai. VERSE 4 Domin kai kadai mai tsarki ne kai kadai Ubangiji ne Kai kadai Mai daukaki ne ya Yesu Almasihu Tare da Ruhu Mai tsarki, cikin darajar Allah Uba! Amin!

Download the sheet music

DAUKAKA GA ALLAH

DAUKAKA GA ALLAH

By Fr. Bart C. Ezeokafor
Staff & Solfa
Hausa
3 pages
11 Downloads
Gloria Hymns Uncategorized
0 0

More lyrics you may want