Daukaka ga Allah A cikin Sama by Ike Al. Eseka — Lyrics

Ike Al. Eseka Hausa Gloria Christmas Staff & Solfa notation

Full Lyrics

Daukaka ga Allah a cikin sama. A birnin Dauda Moriamu Salama gamu tane a sakanin dabbobi ta' haifu, a cikin duniya, ta haifi Yesu, Da zanin goyone ta rufi Maiceto, Zoo muje baitalami, Doon muga jariri, Mu yi masa sujada, Makiyaya mutashi muyi masa waka, Yau Allah yabamu Maiceton duniya. Yesu! Yesu! Maiceton duniya, Yau Allah yabamu Maiceton duniya. Daraja ga Yesufu, Daraja ga Moriamu. Daukaka ga Allah a cikin sama.

Download the sheet music

Daukaka ga Allah A cikin Sama

Daukaka ga Allah A cikin Sama

By Ike Al. Eseka
Staff & Solfa
Hausa
3 pages
6 Downloads
Gloria Christmas
0 0

More lyrics you may want