Full Lyrics
CHORUS
Ahaiyeiye wannan ranar murna wanda Allah ya yi
Ahaiyeiye wannan ranar murna wanda Allah ya yi
Amarya pes pes tana murna ga ango ma yana murna
Amarya pes pes tana murna ango ma yana murna
Abinda Allah ya gama ba mai rabawa
Abinda Allah fa ya gama ba mai rabawa
Ya gama yau ba mai rabawa
VERSE 1
In the morning kneel down and greet him yes o! darling nawa
Bow down and greet her yes o! baby nawa
REFRAIN
Kice masa I love you, I love you darling nawa
Kace mata I love you oh baby nawa
In the morning I love you
In the noontime I miss you
In the evening my darling you are all I need
VERSE 2
Ku nemi fuskar Yesu cikin gidan zaman ku na aure
Ko cikin damuwa kullum saide kuyi kaunar juna