Full Lyrics
VERSE 1
Naji murya mai dadi na cewa, da na saurare ni,
kada ka bi tafarkin duniya, da na da na zo ka bi ni.
VERSE 2
Muryan nan mai dadi ya ce mani, da na saurare ni,
ka zo bakonta ne a dun'yan nan, da na da na zo ka bi ni.
VERSE 3
Ni na sha azaba don fansar ka, da na saurare ni,
zan dawo domin in kai ka sama, da na da na zo ka bi ni.
VERSE 4
Tunda na saurari wannan murya, na sami kwan'cyan rai,
kullayaumi sai dai farin ciki, na zo na zo ni zan bi ka.
REFRAIN
Da na ka zo, wannan duniya za ta shude,
da na ka zo zo gare ni ka sami rai,
da na ka zo zan ba ka salama da kwan'cyan rai,
da na da na zo ka bi ni.