Full Lyrics
CHORUS
Muna ce maku barka da Kristimeti,
muna ce maku barka da Kristimeti,
muna ce maku barka da Kristimeti,
hada sabuwan shekara.
VERSE 1
Yanzu muna cike da farinciki
domin mai ceton duniya yau ya sauko,
sai mu tadda muryoyi mu ce, Haleluya
domin wannan albarka ne.
VERSE 2
Salama yau ya sauko cikin duniya,
Allah ya cika duk alkawaransa,
Shehuna ne sun gan taurarunsa a sama
sunyi masa sujada.