Full Lyrics
ALLAH YANA TSARON MU
VERSE 1
Allah, Allah, Yana tsaron mu,
Allah, Allah, Yana tsaron mu,
Allah, Allah, Yana tsaron mu,
zo mu yabi sunan mai ceto.
VERSE 2
Allah, Allah, Ya halice mu,
Yesu, Kristi Ya mutu domin mu;
ruhu mai tsarki Yana bishe mu
zo mu yabi sunan mai ceto.
CHORUS
Allah, Allah, Yana tsaron mu,
Allah, Allah, Yana bishe mu,
Allah, Allah, Yana tsaron mu,
zo mu yabi sunan mai ceto.
ko da mugaye sun shigo kofofina
Allah ne kadai mai yin tsaro na;
Allah ne kadai mai yin tsaro na;
Allah ne kadai mai yin tsaro na.
ko da mugaye sun shigo kofofi na
Allah ne kadai mai yin tsaro na.
tsaro na tunda ga farko;
daga farko daga farkon halita;
Kaine Kana biyan dukan bukattu ta,
ba kwa zanji; ba zan ji tsoro ba
domin kaine mai tsaro na.
IN MUNJE SAMA
In munje sama, sama, sama, samaniya
zamuyi rawa, rawa, rawa marar karewa.
In munje sama zamuyi rawa, zamuyi rawa,
rawa, rawa, marar karewa,
a can sama sam'yi rawa da wakokin yabo,
zamu raira hossanah ga Allah.