ALLAH YA KAUNACE DUNIYA by Solomon Ezra Audu — Lyrics

Solomon Ezra Audu Hausa Lenten Hymns Holy Week Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

VERSE 1 Kuzo kuji labarin nan, wato labarin ceto, Ceto ta shigo duniya ta wurin Yesu. VERSE 2 Bayan fadiwan mutum a cikin gonar Eden, Allah ya aiko da dansa don ya fanshe mu. VERSE 3 Yesu ya shigo duniya domin ceton mutane, Ya sha azaba har ya mutu bisa gic'ye. VERSE 4 Yesu suna mai dadin ji jinin sa ya wanke mu Daga dukan zunubai, mun zama cetattu. VERSE 5 Yesu yace “nine hanya, nine gask'ya, nine rai, Babu wata hanyan ceto sai ta wuri na. CHORUS Allah ya kaunace dun'ya ya aiko da dansa Yesu Kristi yazo ya mutu bisa gic'ye domin ceton mu.

Download the sheet music

ALLAH YA KAUNACE DUNIYA

ALLAH YA KAUNACE DUNIYA

By Solomon Ezra Audu
Solfa
Hausa
1 page
0 Downloads
Lenten Hymns Holy Week Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want