Albarka Gareka Allah Mu by Rounick Enebeli — Lyrics

Rounick Enebeli Hausa Hymns Offertory Hymns Recessional / Dismissal Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Albarka gare ka Allah mu Ku saurari yabon sa Mai iko, albarka gare ka Allah mu Ya ku yan' Adam ku saurari yabon sa Ubangiji mu Allah Almasihu Mu baka godiya Yesu Kristi, ayyuka da ka yi mamu Ku saurari yabon sa Yan'wana mu zo yabe shi Albarka gare ka maceton mu Wanda ya rayamu a cikin mutuwa Ku saurari yabon sa Kuzo, kuzo, kuzo Da yabon sa yayi yawa gare mu Ba ta kimantuwa Zo gaban shi da yabo Chanchanci yabo har abada Haka ne ya bamu dan sa abin bugatawa Yesu wanda ya rayamu a cikin mutuwa Ku saurari mu zo yabe shi Yan'wana mu yabe shi, zo gaban shi da yabo Ya tabbata gare shi mafifici A cikin fa ma da faricikin dita Mu yi murna saboda ayyuka da ka yi mamu, Alleluia Mu baka yabo sa Ka yi mamu mu baka yabo sa, na baka godiya Kada ka yi mamu mu baka yabo sa Ku mamu baka duk yabo a wannan duniya Ka yi mamu kuma mu baka duk yabo a nan duniya Saboda ayyuka duka yi mamu Ya ku yan' Adam kuzo saurari yabon sa Yesu ubangiji mu Allah Almasihu mu Yan Adam ubangiji Allah Almasihu shine Yesu Ya ku yan Adam mu zo, zo gaban shi da yabo Saboda shi ubangiji ya sada yabo Kuma mu baka duk yabo har abada Saboda ayyuka da ka yi mamu Mu baka yabo har abada Saboda ayyuka da ka yi mamu

Download the sheet music

Albarka Gareka Allah Mu

Albarka Gareka Allah Mu

By Rounick Enebeli
Solfa
Hausa
5 pages
2 Downloads
Hymns Offertory Hymns Recessional / Dismissal Hymns
0 0

More lyrics you may want