Full Lyrics
CHORUS
Abincin alheri, shi ne za mu ci
eh, abinci Rai
Shiryayye daga wurin Allah, abincin
alheri za mu ci.
abincin alheri za mu ci.
VERSE 1
Yesu ya dauki Gurasa
Wannan shi ne Jiki na da za a ba dukan mutane.
Ya ba mu Ya ce
Wannan shi ne Jiki na da za a ba dukan mutane.
VERSE 2
Kristi ya dauki koko
Wannan shi ne Jini na da za a ba dukan mutane.
Ya ba mu Ya ce
Wannan shi ne Jini na da za a ba dukan mutane.
BRIDGE
Duka wanda ya karbi
Shi ne Jiki, shi ne Jini
duk wanda ya karbi shi a cikin tsarki ya
zai sa mu Rai har abada
SOPRANO
Kuzo ku karbe shi
Kuzo Ku karbe shi. masu bauta Yana da dadi
Zai ba ku Rai
TENOR & BASS
Mai Tsarki, mai kauna, mai Jinkai.
SOPRANO
mai salama
Kuzo Karbe shi.