Full Lyrics Ya dan tunkiya na Allah kai da kake kawar da zunuban duniya, kai da kake kawar da zunuban duniya ka yi mana jin kai. ka ba mu salama.