Zo Zo Mu Je Gaban Bargadi by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Zo zo mu je, mu je gaban bargadi Zo zo mu je, mu je gaban bargadi Saboda shi ne Allah, shi ne mai ceto Zo zo mu je wurin Dan tunkiya Mu sha jikinsa, mu sha jininsa Shi ne zai ba mu ci mu sha Jikinsa, jikinsa, jikinsa, jikinsa Sha jininsa, sha jininsa, sha jininsa, sha jininsa Da dadi, da dadi, da dadi, da dadi Saboda shi ne mai ceto Zo zo mu je gaban bargadi Zo zo mu je gaban bargadi Yabo, yabo, yabo, yabo Zo mu je Kristi yana kira Mai tsarki yana kira Zo mu je Kristi yana kira Mai tsarki yana kira [VERSE 1] Yesu mai tsarki, ya bikin mai tsarki yana kira [VERSE 2] Wanda ya sauko daga sama, Yesu yana kira [VERSE 3] Mai ceto, ya bikin mai tsarki yana kira [VERSE 4] Ni ne mai ba da rai, Kristi yana kira [VERSE 5] Duk wanda ya ci nawan ya sha jinin na Zai rai da ni a kursiyin Ubana Ya Dan tunkiya Na gabanka cika mu da ruhu na ka Saboda, saboda shi ne Allah...

Download the sheet music

Zo Zo Mu Je Gaban Bargadi

Zo Zo Mu Je Gaban Bargadi

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
4 pages
9 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want