MU JE GABAN BARGADI by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Zo zo mu je, zo zo mu je, gaban bargadi. Zo zo mu je, zo zo mu je gaban bargadi. Zo zo mu je, zo zo mu je gaban bargadi. Jikin da Jinin sa, za mu ci za mu sha mu je. Jikin da Jinin sa, za mu ci za mu sha mu sha. Jikin da Jinin sa, za mu ci sacramenti mai dadi. Zo zo mu je, zo zo mu je gaban bargadi. [VERSE 1] Ai ni ne Gurasa mai rai, Wanna magana Yesu mai Tsarki. Ai ni ne wanda ya sauko Daga gun Uba na Sama, mai ceto ya ce. Ni ne mai bada rai, Ai ni ne guni sa mai rai Kristi ya ce. [VERSE 2] Duk wanda ya sha Jinin na. Duk wanda ya ci nama ta. Duk wanda ya sha Jinin na. Akursiyin Ubana, Ya dan tunkiya na Allah, Mun durkusa na gaban ka, Cika mu da ruhu na ka. Kai ne mai rai ai, Saboda kai ne Allah.

Download the sheet music

MU JE GABAN BARGADI

MU JE GABAN BARGADI

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
4 pages
19 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want