wannan jiki nane by Kingsley Odia — Lyrics

Kingsley Odia Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Wannan Jiki na ne Gashi Ku ci, Wannan Jiki na ne Gashi Ku sha Sakramenti me dadi ne Sakramenti me dadi ne Gashi Ku ci Gashi Ku sha Kurayu har abada. VERSE 1 Wannan so na Doka na daya Kauna Zama Tsakanin Ku duka Wannan Sona Kuyi Kauna Da nu nuna Ina Kaunar ku. VERSE 2 Babu Kauna mutum zaiyi Na mutuwa Don abokansa, Abokaina Kubi Umurni Doka na fa Domin Kuyi. VERSE 3 Na Kira Ku Ba bayi ba Bawa baisan Komena Mai gida Abokaina Duka na ji Uba Yace Ku ji Gunna. VERSE 4 Baku zabe Ni na Zabeku Domin Kuje Ku haifa ya'ya Na gabeku Ku ciki na Haifa Ya'ya Da zasu rayu. VERSE 5 Duk Kun roka Ubangiji A sunana Zaku Karba Wannan Sona doka na daya Kauna Zama Kowane duk.

Download the sheet music

wannan jiki nane

wannan jiki nane

By Kingsley Odia
Solfa
Hausa
1 page
2 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want