WANNA JIKI NA NE by Kingsley Odia — Lyrics

Kingsley Odia Hausa Communion Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Wanna jiki na ne. Ga shi ku ci. Wanna jini na ne. Ga shi ku sha. Sakarmenti me dadi ne. Ga shi ku ci, ga shi ku sha. Ku rayu har abada. VERSE 1 Wannan so na doka na daya, Kauna zama tsakanin ku duka. Wannan so na ku yi, Kauna da na nuna ina kaunarku. VERSE 2 Babu kauna mutum zai yi, Na mutuwa don abokansa. Abo kaina ku bi umurni, Doka na fa domin ku yi. VERSE 3 Na kiran ku ba bayi ba, Bawa bai san kome na maigida. Abo kaina duka na ji, Uba ya ce ku ji gunna. VERSE 4 Ba ku zabe ni na zabe ku, Domin ku je ku haifa ya'ya. Na zabe ku ku ciki na, Haifa ya'ya da zasu rayu. VERSE 5 Duk kun roka Uba na fa, A sunana zaku karba. Wanna so na doka na daya, Kauna zama ko wane duk.

Download the sheet music

WANNA JIKI NA NE

WANNA JIKI NA NE

By Kingsley Odia
Solfa
Hausa
2 pages
3 Downloads
Communion Hymns
0 0

More lyrics you may want