Full Lyrics
CHORUS
Wannan jikina ne, ga shi ku ci
Wannan jinina ne, ga shi ku sha
Sakarimenti mai dadi ne
Ga shi ku ci, ku sha
Ku rayu har abada
VERSE 1
Wannan so na doka na daya
Kauna ma tsakanin ku duka
Wanda so na ku yi kauna
Da na nuna ina kaunar ku
VERSE 2
Babu kauna mutum zai yi
Na mutuwa don abokinsa
A bi ni mu yi ta murna
Don a ba ku sa'a a bi ni
VERSE 3
Na kira ku ba bayi ba
Bawa bai san kome na gijinsa ba
Kai na duka na ji
Uba ya ce ku ji gunna
VERSE 4
Ba ku zabe ni na zabe ku
Domin ku je ku haifa 'ya'ya
Na zabe ku ku ci ku sha
Haifa 'ya'ya da zasu rayu
VERSE 5
Duk ku roka Ubana fa
A sunana zaku karba
Wannan so na doka na daya
Kauna zuma ko wane duk