Full Lyrics
CHORUS
Wanna Jiki nane gashi ku ci,
Wanna Jini nane gashi ku sha
Sacramenti mai dadi ne
Gashi ku ci, gashi ku sha,
Gashi ku ci, gashi ku sha
Ku rayu har abada.
VERSE 1
Wannan so na doka na daya
Kauna zama tsakanin ku duka
Wannan so na ku yi
Kauna dana nuna
Ina kaunar ku.
VERSE 2
Babu kauna mutum zai fi
Na mutuwa don abokansa
Abokaina ku bi
Umurni duka na yin
Domin ku yi.
VERSE 3
Na kira ku ba bayi ba
Bawa baisan komena maigida
Abokaina duka
Na ji uba ya ce
Ku ji gun ma.
VERSE 4
Baku zabe ni na zabe ku
Domin ku je ku haifa yaya
Na zabe ku ku cikina
Nai fa yaya
Da zasu rayu.
VERSE 5
Duk kun roka ubana fa
A sunana za ku karba
Wannan so na doka na daya
Kauna zama kowane duk.