Ku Zo Mu Ci, Mu Sha (Come let us Eat And Drink) by David Yohanna Jankoli — Lyrics

David Yohanna Jankoli Hausa Communion Hymns FILM Songs FILM 2023 Hymns Staff & Solfa notation

Full Lyrics

MODERATO Ku zu mu ci, yan'uwa mu ci abincin rai kyauta. REFRAIN Ku zo mu ci yan'uwa mu ci abinci rai kyauta. Abincin kauna, ya ba mu, abincin rai kyauta. VERSE Wanda ya karbe shi cikin tsarkak'yar zuc'ya, za ya rayu har abada. Zo mu karbi mai ceto, cikin eukaristi, Sakramenti, ku zo mu karbe shi, Ku zo mu je mu karbi mai ceto, ya ba da ransa don mu rayu. REF. OSTINATO B Karba ku ci, karba ku sha, domin shine abin cin rai. SOP OR TN. Abincin rai da kaunan Kristi ya ba mu, domin shine gaskiya, shene mai rai madawami, zo mu ci mu sha a bagadi, tare da mala'ikun sa, shine hanyar ceto wa dukan mu yan Adam. CODA Karbi ku ci, karba ku sha, domin shene abincin rai.

Download the sheet music

Ku Zo Mu Ci, Mu Sha (Come let us Eat And Drink)

Ku Zo Mu Ci, Mu Sha (Come let us Eat And Drink)

By David Yohanna Jankoli
Staff & Solfa
Hausa
5 pages
9 Downloads
Communion Hymns FILM Songs FILM 2023 Hymns
0 0

More lyrics you may want