Full Lyrics
[REFRAIN]
Abinci Alheri, Shi ne zamu ci
Abinci Alheri... Eh Abinci rai
Shiryeye daga wurin Allah, oh Abinci Alheri, zamu ci
[VERSE 1]
Yesu ya dauki Gurasa! Ya bamu Ya ce;
"Wanan Shi ne Jikin na da za ba a duka mutane".
Kristi ya dauki koko, Ya bamu Ya ce,
"Wanan Shi ne Jini na da za ba a duka mutane!"
[VERSE 2]
Gurasa da koko da mu karbi
Shi ne Jikin, Shi ne Jini Yesu
duk Wanda ya karbi Shi a cikin tsarkakekiya,
zuciya zai samu rai har abada.
In ku na kauna Shi Zai samu rai har abada.
[SUP.]
Ku zo ku karbi shi
[TUTTI]
Ku zo ku karbi Shi.
Masu bauta.
Yana da dadi Zai baku rai
Mai Jinkai Mai salama ku zo karbi