Shine Ubangiji (hausa Anthem) by Anthony O. God — Lyrics

Anthony O. God Hausa Celebrations Entrance songs Recessional / Dismissal Hymns Anthems Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Shine Ubangiji Shine mai ceton mu Shine Ubangiji Yesu Ubangiji mai ceton mu Shine Ubangiji Shine mai ceton mu VERSE 1 Yesu mai ceton mu Yaku mutane duniya duka, ku zo mu yabi Ku zo yanzu mu yabi sunansa VERSE 2 Sarkin Sarakuna Yaku mutane duka duniya, sai ku zo mu yabi Ku zo yanzu mu yabi sunansa VERSE 3 Shi ya isa yabo Yaku mutane duniya duka, ku zo mu yabi Ku zo yanzu mu yabi sunansa BRIDGE Koyaushe Yesu mai ceto Koyaushe yana sama yana ta mulki Koyaushe yana can yana ta mulki, Ubangiji Ubangiji Yesu shine Ubangiji duniya CODA Ku zo mu raira, mu raira wa Yesu Raira sunansa, mu raira sunansa Domin shi ne Sarki mai ceton duniya Shine Ubangiji Shine mai ceton mu Shine Ubangiji, Yesu Ubangiji Shine Ubangiji, Shine mai ceton mu Shine mai ceton, shi ne Sarkin Sarakuna

Download the sheet music

Shine Ubangiji (hausa Anthem)

Shine Ubangiji (hausa Anthem)

By Anthony O. God
Solfa
Hausa
3 pages
21 Downloads
Celebrations Entrance songs Recessional / Dismissal Hymns Anthems Hymns
0 0

More lyrics you may want