Full Lyrics
REFRAIN
Daukaka cikin samaniya
VERSE 1
A duniya salama ga mutane nufi mai kyau
Muna yabon ka, muna albarkacin ka
VERSE 2
Muna yin maka godiya saboda daukarka mai girma
Ya Ubangiji Allah Sarkin Samaniya
Allah Uba mai
VERSE 3
Ya Ubangiji Yesu Kristo Da makadaici
Ya Ubangiji Allah Dan tunkiya na Allah
Ya Ubangiji Allah Dan Uba
Kai da kake kawar da zunuban duniya
Kai kayi mana jinkai
VERSE 4
Kai da kake kawar da zunuban duniya
Ka ji addu'ar mu, kaji addu'ar mu
Kai da kazauna a hannun dama na Allah
Ka yi mana jinkai, kayi mana jinkai
VERSE 5
Domin kai kadai
Kai kadai Ubangiji ne
Kai kadai madaukaki ne
Yesu Ya Yesu Kristo
Tare da Ruhu Mai Tsarki
Cikin darajar Allah Uba
Amin Amin Amin