SAKARMENTI NE MAI DADI! by Zwahu Y. E — Lyrics

Zwahu Y. E Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Zo mu je Gaban bagadi, zo mu je Wurin Dan Tunkiya, Jininsa da namansa kam Sakarmenti ne mai dadi. VERSE 1 Ai kafin a bashe Yesu, da yardarsa ne ya dauki Burodi da Wain ya mika, ya ba almajiransa Sakarmenti ne mai dadi. VERSE 2 "Ai ni ne Gurasa Mai Rai (Gurasar Rai) Ai ni ne Wanda ya Sauko (da ya Sauko) Daga gun Uba na Sama (Sama) Ni ne Mai ba da rai ai." VERSE 3 Duk wanda ya ci namata (ci namata) Duk wanda ya sha jinina (sha jinina) Zai rayu da ni a Sama, (Sama) A Kursiyin Ubana. VERSE 4 Ya Dan Tunkiya na Allah (Tunkiyan Allah) Mun durkusa nan gabanka (nan gabanka) Cika mu da Ruhu naka (naka) Kai ne Mai bada rai, ai.

Download the sheet music

SAKARMENTI NE MAI DADI!

SAKARMENTI NE MAI DADI!

By Zwahu Y. E
Solfa
Hausa
1 page
7 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs
0 0

More lyrics you may want