SAKRAMENTI MAI DADI by Bro. Kuje Julius — Lyrics

Bro. Kuje Julius Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Sakramenti mai dadi zo ku ci, Sakramenti mai dadi zo ku ci, Sakramenti mai dadi zo ku ci. Yan'uwa Sakramenti mai dadi sai ku zo, Sakramenti ku zo ku ci zo ku sha, Ku ci don tunawa da ni, Don tunawa da ni, Don tunawa da ni. VERSE 1 Al'amuran Allah abin mamaki ne a duniya zo ku gan, Wannan shine burodi da calis, Mai tsarki wanda Yesu ya bamu shine. VERSE 2 Karbi yabo Yesu ka karbi sujadar mu, Domin wannan liyafa, ai mun gode, Karbi daukaka shine Allah. VERSE 3 Wurin Yesu Kristi wurin Allah akwai warkaswa, Salama Yesu ya bada ransa don ceto na, Yesu ya bada ransa don in rayu. Na mika maka hadaya Uba, Na gode domin wannan gurasa shine.

Download the sheet music

SAKRAMENTI MAI DADI

SAKRAMENTI MAI DADI

By Bro. Kuje Julius
Solfa
Hausa
3 pages
23 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want