Full Lyrics
[CHORUS]
Sakramenti mai dadi, ku zo mu ci Sakramenti mai dadi.
Zo mu ci Sakramenti mai dadi, ku zo mu ci Sakramenti mai dadi.
Sai ku zo mu ci Sakramenti mai dadi.
Sai ku zo mu ci Sakramenti.
Ku zo.
[VERSE 1]
Ku zo mu je mu karbi jiki da jinin Yesu.
Ku zo mu je mu karbi jiki da jinin Yesu.
Yara, manya, duka ku zo mu karbi shi domin mu sami rai.
Ku zo, ku zo, ku zo, ku zo mu karbi.
[VERSE 2]
Abincin nan mai dadi, ku zo mu taru mu ci.
Abincin nan mai dadi, ku zo mu taru mu ci.
Yesu yana kira ku zo mu karbi jikin sannan mai dadi.
Ku zo, ku zo, ku zo, ku zo mu karbi.
[VERSE 3]
Wanda ya ci jiki na, ya kuma sha jini na.
Wanda ya ci jiki na, ya kuma sha jini na.
Yana da rai har abada tare da shi cikin mulkin sama.
Ku zo, ku zo, ku zo, ku zo mu karbi.