Sakramenti Mai Dadi by Bro. Kuje Julius — Lyrics

Bro. Kuje Julius Hausa Communion Hymns Benediction & Adoration Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[CHORUS] Sakramenti mai dadi zo ku ci Sakramenti mai dadi ku zo ku ci Sakramenti mai dadi ku zo ku ci Sakramenti mai dadi zo ku ci Yan'uwa Sakramenti mai dadi sai ku zo Sakramenti ku zo ku ci zo ku sha Ku ci don tunawa da ni Zo ku ci zo ku sha don tunawa da ni [VERSE 1] Al'amuran Allah abin mamaki ne A duniya zo ku gani Wannan burodi da calis mai tsarki Wanda Yesu ya bamu shine [VERSE 2] Karbi yabo Yesu ka karbi sujadar mu Domin wannan liyafa, ai mun gode Domin wannan liyafa, ai mun gode Karbi daukaka shine Allah Dan tunkiya shine [VERSE 3] Wurin Yesu Kristi Wurin Allah akwai warkaswa Yesu Kristi Wurin Allah akwai warkaswa Salama Yesu ya bada ransa don ceto na Yesu ya bada ransa don rayuwa Na mika maka hadaya Uba Na gode domin wannan gurasa shine

Download the sheet music

Sakramenti Mai Dadi

Sakramenti Mai Dadi

By Bro. Kuje Julius
Solfa
Hausa
3 pages
15 Downloads
Communion Hymns Benediction & Adoration Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want