SACRAMENTI MAI DADI by Sir Adojoh John — Lyrics

Sir Adojoh John Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Allah yana kiran mu Ya yafe mu Ya bamu rai Yesu na kiran mu Wannan jiki na ne gashi ku ci Wannan jini na ne ga shi ku sha Abinci shine jikin Yesu mai albarka Duk wanda ya ci bazai mutu ba Sacramenti VERSE 1 Abinci mai dadi Mai barka Yana nan gashi ku ci Wannan jiki na ne Gashi ku ci Mutane gashi ku ci Zo ku ci ku sha Zo ku ci ku sha ku rayu har abada

Download the sheet music

SACRAMENTI MAI DADI

SACRAMENTI MAI DADI

By Sir Adojoh John
Solfa
Hausa
1 page
2 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want