Ruhu Mai Eucharisti by Obioha Ogbonna — Lyrics

Obioha Ogbonna Hausa Communion Hymns Prayer Hymns Benediction & Adoration Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Chorus Jikin Yesu yake karfi Jinin Yesu yaba ni bege Rana da Alherin sa A cikin ikon ruhu mai Eucharisti Verse 1 Ka ba ni Karfi Ka ba ni bege Ka sa ni da tsari Kai ne Allah na Verse 2 Ina soyayya tare da kai Ta hanya gwaji kuma jaraba Ba ka ta ba kasa Kai ne Allah mai Aminchi Verse 3 Allah uh Allah oh Allah uh ah gaskiya oh Allah Ya Allah Shiryar da hanya ni Verse 4 Ka nisanta ni ya Allah domin kai na neman tsari A fuskar makinyan ka kare ni A fuskar makinyan ka kare ni Chorus Adlib after Verse 4 Jikin Yesu Jinin Yesu Alherin sa Alherin sa A cikin ikon ruhu mai Eucharisti

Download the sheet music

Ruhu Mai Eucharisti

Ruhu Mai Eucharisti

By Obioha Ogbonna
Solfa
Hausa
2 pages
1 Downloads
Communion Hymns Prayer Hymns Benediction & Adoration Hymns
0 0

More lyrics you may want