Full Lyrics
Almasihu, mu yabe ka,
Domin kauna ka ka zo duniya domin don cece mu.
Abu kaunan Sa ya fi Allah, ya ba mu rai,
Sa domi mu zo mu yabe shi, don kaunan sa, a gare mu.
Tsarkin salama, a cikin wanan duniya jama'a.
Sai mu ruzuna a gaban sa don shine dutsen ceton mu,
Ya Yesu babu woni ka man ka, har abada.
Domin kauna da sabo rai, sai ku zo du alheri,
Sa ku zo, zo mu yabe sunan sa.