MAI TSARKI (Hausa) by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings Solfa notation

Full Lyrics

O mai Tsarki, O mai Tsarki, Ubangiji Allah mai runduna, O mai Tsarki. O mai Tsarki, sama da kasa a cikin suke da darajarka. Hossana a cikin samania. Hossana. O mai Tsarki, O mai Tsarki Allah, O mai Tsarki. Albarka ne Ya mai Tsarki, o wanda yake zuwa, wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji. Hossana.

Download the sheet music

MAI TSARKI (Hausa)

MAI TSARKI (Hausa)

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
2 pages
7 Downloads
Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings
0 0

More lyrics you may want