MAI TSARKI (Hausa) by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings Solfa notation

Full Lyrics

O mai tsarki, O mai tsarki, Ubangiji, Ubangiji Allah mai runduna, O mai tsarki. Ubangiji, O mai tsarki, sama da kasa a cikin suke da darajarka. Hosanna a cikin samaniya, Hosanna a cikin samaniya. O mai tsarki, O mai tsarki, mai albarka ne, Ya mai tsarki, O wanda yake zuwa, wanda yake zuwa, a cikin sunan Ubangiji. Hosanna...

Download the sheet music

MAI TSARKI (Hausa)

MAI TSARKI (Hausa)

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
1 page
37 Downloads
Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings
1 0

More lyrics you may want