Nine Gurasa Mai Rai by Charles Aifuobhokhan — Lyrics

Charles Aifuobhokhan Hausa FILM 2005 Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Yesu yana kiran duka ku sai ku zo, Yesu yana kiran duka ku sai ku zo. Kuzo ku ci nama na, kuzo ku ci nama na, Wanda ya ci nama da jini na, zai samu farin ciki. Wanda ya ci nama da jini na zai rayu da ni a sama, Yesu yace wanda ya ci nama da jini na zai rayu da ni a sama. Kuzo ku zo mu ci jiki da jinin sa, Yesu yace wanda ya ci nama da jini na zai rayu da ni a sama. Yan'uwa na kuzo kuzo kuzo mu yabe shi, Shine mai ceto, mai ceto mu shine mai ceto. Gurasa da koko da mu karbi shine jiki da jinin sa. Gurasa da koko da mu karbi shine jiki da jinin sa. Gurasa da koko da mu karbi shine jiki da jinin sa. Duk wanda ya ci jikin sa da sha jinin sa zai samu rai har abada. Gurasa da koko da mu karbi shine jiki da jinin sa. Ubangiji yace ni ne gurasa mai rai, ni ne gurasa mai rai. Ni ne gurasa mai rai, ni ne gurasa mai rai. Ni ne gurasa mai rai. Ku zo ku zo ku karbi shi don Yesu na dadi. Yan'uwa na ku zo ku karbi shi don Yesu na dadi. Yan'uwa na ku zo ku karbi shi don Yesu na dadi. Yan'uwa na ku zo ku karbi shi don Yesu na dadi. Ku zo ku karbi shi, ku zo ku karbi shi don zai ba ku rai. Ku zo ku karbi shi don zai ba ku rai.

Download the sheet music

Nine Gurasa Mai Rai

Nine Gurasa Mai Rai

By Charles Aifuobhokhan
Solfa
Hausa
5 pages
5 Downloads
FILM 2005 Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want