MUN ZO GARE KA by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

Mun zo ya Ubangiji mun zo, mun zo. Mun zo ya Ubangiji mun zo, mun zo. Ka Ubangiji mun zo, Albarkace mu Ubangiji. Ka Ubangiji mun zo, Albarkace mu Ubangiji. Ya Allah mun zo, mun zo, Ya Allah mun zo, mun zo. Mai dadi mun zo ya Ubangiji mun zo, mun zo. Mun zo gare ka Ubangiji mun zo, Albarkace mu Ubangiji. Ubangiji mun zo, Ya Allah mun zo. Sacramenti mai dadi mun zo, Sacramenti mai dadi mun zo. Zuwa bikin mai Tsarki mun zo, O! Ya Ubangiji mun zo. Ya Allah na mun zo, a bagadin ka mun zo. Ku sa, Sacramenti mai dadi mun zo. Ya Yesu mun zo, Sacramenti mai dadi mun zo. Jikin da Jinin ka za mu karbi Yesu mai dadi, Ka albarka... Ceto ya ya ka Yesu mai dadi mun zo, Sacramenti mai dadi mun zo. O! Sacramenti mai dadi mun zo. REFRAIN Wanda ya zo wuri na ba zai ji nyuwa ba, Wanda ya ba da gaskiya ba zai ji kishi ba. Ba mai zuwa wuri na, sai da ta wurin Uba na.

Download the sheet music

MUN ZO GARE KA

MUN ZO GARE KA

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
3 pages
1 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want