MUNZO GARE KA by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Benediction & Adoration Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Munzo Ya Ubangiji munzo Munzo, mun zo, munzo Munzo gare ka Ubangiji munzo Albarkace mu Ubangiji munzo Ya Allah munzo Sacramenti mai dadi munzo Ya Ubangiji munzo Munzo munzo munzo Munzo gare ka Ubangiji munzo Albarkace mu Ubangiji munzo Ya Allah munzo Ya Yesu mai dadi munzo Sacramenti mai dadi munzo Sacramenti mai dadi munzo VERSE 2 Ni ne Gurasa mai Rai Wanda ya zo wurina ba zai ji yunwa ba Wanda ya bada gaskiya ba zai ga kishi ba Ba mai zuwa gare ni Sai ta wurina ba ne Sai ku ci naman Dan Mutum Kuma ku sha jinin Sa O ba za ka samu

Download the sheet music

MUNZO GARE KA

MUNZO GARE KA

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
2 pages
15 Downloads
Communion Hymns Benediction & Adoration Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want