Munzo Gare Ka by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Eucharistic songs Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Mun zo Ya Ubangiji mun zo Ka Ubangiji mun zo albarkace mu Ubangiji Ya Allah mun zo Sacramenti mai dadi mun zo Ya Ubangiji mun zo Ka Ubangiji mun zo albarkace mu Ubangiji Ya Allah mun zo Sacramenti mai dadi mun zo Ya Ubangiji Allah namu mun zo Sacramenti mai dadi mun zo Zuwa Eucharisti mai sarki mun zo Sacramenti mai dadi mun zo Ka albarkace mu Yesu mun zo Sacramenti mai dadi mun zo Jikin da Jinin ka za mu karbi Yesu mai dadi Ka albarkace mu Ya Yesu mai dadi mun zo Sacramenti mai dadi mun zo [VERSE 2] Ni ne Gurasa mai rai Wanda ya zo wurina ba zai ji yunwa ba Wanda ya ba da gaskiya ba zai ga kishi ba Ba mai zuwa gareni sai ta wurina bane Sai ka ci daga jikin Dan Mutum Kuma ka sha jinin sa o Ba za ka samu rai a jikin ka ba Sai ka ci daga jikin Dan Mutum Kuma ka sha jinin sa o Ba za ka samu rai a jikin ka ba

Download the sheet music

Munzo Gare Ka

Munzo Gare Ka

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
4 pages
4 Downloads
Communion Hymns Eucharistic songs Hymns
0 0

More lyrics you may want