Mun Zo Gare Ka by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Benediction & Adoration Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[CHORUS] Mun zo gare ka Ubangiji mun zo Mun zo Ubangiji mun zo, mun zo Ubangiji mun zo ga ka Ubangiji mun zo Albarkace mu Ubangiji Ya Allah mun zo Sacramenti mai dadi mun zo Ya Ubangiji mun zo Ubangiji mun zo ga ka Ubangiji mun zo Albarkace mu Ubangiji Ya Allah mun zo Sacramenti mai dadi mun zo O! Ya Ubangiji, Allah na mun zo a bagadinka Sacramenti mai dadi mun zo Zuwa Eucharistia mai sarki mun zo Sacramenti mai dadi mun zo Ka albarkace mu Yesu mun zo Sacramenti mai dadi mun zo Za mu karbi Yesu mai dadi, ka albarkace mu Ya Yesu mai dadi mun zo O! Sacramenti mai dadi mun zo O! Sacramenti mai dadi mun zo O! Sacramenti mai dadi mun zo [VERSE 1] Gurasa mai Rai, Wanda ya zo wurina ba zai ji yunwa ba. Wanda ya ba da gaskiya ba zai ji kishi ba. Ba mai zuwa gareni, sai ta wurin ubana. [VERSE 2] Sai ka ci daga jikin dan mutum kuma ka sha jinin sao Ba za ka samu Rai a jikin ka ba. Walahi! sai ka ci daga jikin dan mutum kuma ka sha jinin sao Ba za ka samu Rai a jikin ka ba.

Download the sheet music

Mun Zo Gare Ka

Mun Zo Gare Ka

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
4 pages
46 Downloads
Communion Hymns Benediction & Adoration Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want