Mun Zo Gare Ka by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[REFRAIN] Mun zo Ya Ubangiji mun zo, mun zo, mun zo. Mun zo gare ka, Ubangiji mun zo. Albarkace mu, Ubangiji mun zo. Ya Allah mun zo. Mun zo Ya Ubangiji mun zo, mun zo, mun zo. Mun zo gare ka, Ubangiji mun zo. Albarkace mu, Ubangiji mun zo. Ya Allah mun zo. Sacramenti mai dadi mun zo. Sacramenti mai dadi mun zo. Zuwa bikin mai tsarki mun zo. O! Ya Ubangiji, Allah na mun zo. A bagadinka mun zo. Kusa zuwa Eucharistia mai isarki mun zo. Ka albarkace mu dadi mun zo. Yesu mun zo. Jikin da Jininka, za mu karbi, Yesu mai dadi mun zo. Ka albarkace 'ya'yanka Yesu mai dadi mun zo. O! Sacramenti mai dadi mun zo. O! Sacramenti mai dadi mun zo. [VERSE] Ni ne Gurasa mai rai. Wanda ya zo wurina ba zai ji yunwa ba. Wanda ya ba da gaskiya ba zai ji kishi ba. Ba mai zuwa wurin Ubana, Sai dai ta wurina. Sai ka ci daga jikin Dan Mutum kuma ka sha jininsa, Ba za ka samu rai a jikinka ba. Hakika sai ka ci daga jikin Dan Mutum, Kuma ka sha jininsa ba za ka samu rai a jikinka ba.

Download the sheet music

Mun Zo Gare Ka

Mun Zo Gare Ka

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
4 pages
7 Downloads
Communion Hymns Hymns
1 0

More lyrics you may want