Mu Je Gaban Bargadi by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Zo zo mu je, mu je gaban bargadi, Zo zo mu je, mu je gaban bargadi, Zo zo mu je, mu je wurin dan tunkiya, Za za mu ci, za mu sha Jikin da Jinin sa, Za za mu ci Sacramenti mai dadi, Zo zo mu je, mu je gabi bargadi. VERSE 1 Ku zo mu je Yesu yana kira mu, Gurasa mai rai wana magana Yesu mai Tsarki, Wanda ya sauko daga gun Uba na sama mai ceto ya ce, Ni ne mai bada rai, a ni ne gurasa mai rai Kristi ya ce. VERSE 2 Duk wanda ya sha Jinin na, A kursiyin Ubana, Mun durkusa na gabanka, cika mu da ruhu naka, Kai ne mai rai, saboda kai ne Allah.

Download the sheet music

Mu Je Gaban Bargadi

Mu Je Gaban Bargadi

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
3 pages
10 Downloads
Communion Hymns Hymns
0 0

More lyrics you may want