Full Lyrics
Haye! Haye!!! Haye!!!
Ku zo ku yi labari
Haye! Haye!!! Haye!!!
An haifi mai cetonmu
Haye! Haye!!! Haye!!!
Je mu bauta masa
I lallai kam
I lallai kam
I lallai kam
An haifi Yesu
An haifi Yesu
Shi mai ceto ne
Zo mu taho mu bauta masa
Zo mu taho, mu bauta, mu bauta, mu bauta
Mai cetona mu bauta masa
Zo mu taho, mu bauta, mu bauta, mu bauta
Shi ne Ubangiji, mu bauta, mu bauta
Mai ceto, mu bauta, mu bauta, mu bauta
Sunansa Sarki ne
Sunansa mai ceto ne
Sunansa mai salama
Sarkin sarakuna
Daukaka ga Allah
Daukaka ga Allah a cikin samanya
Daukaka ga Allah
Daukaka ga Allah a cikin samanya