ME ZAN BA KA? by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Offertory Hymns Solfa notation

Full Lyrics

REFRAIN Me zan ba ka? Ubangiji, Allah na! Me zan ba ka? Da duk abin da ka yi mini? Me zan ba ka? Don da za ka ji dadi? Ubangiji, Ubangiji, Allah! Zan ba ka zuciyata da kauna ta! Ubangiji, Ubangiji, Allah! VERSE 1 Amma, zan ba ka kudi, ba za ka karba ba gaskiya. Zan ba ka gida, ba za ka karba ba Yesu. Amma, zan ba ka komi, ba za ka karba ba, Allah! Ka gaya mun! VERSE 2 Amma, zan ba ka mota, ba za ka karba ba gaskiya. Zan ba ka shanu, ba za ka karba ba Yesu. Amma, zan ba ka komi, ba za ka karba ba, Allah! Ka gaya mun! VERSE 3 Amma, zan ba ka rago, ba za ka karba ba...

Download the sheet music

ME ZAN BA KA?

ME ZAN BA KA?

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
3 pages
5 Downloads
Offertory Hymns
0 0

More lyrics you may want