MARABABKU DA ZUWA by Bitrus Dominic — Lyrics

Bitrus Dominic Hausa Celebrations Hymns Solfa notation

Full Lyrics

[CHORUS] Marabanku da zuwa wannan taro, sannunku. Marabanku da zuwa wannan taro, 'yan'uwa maraban ku. Muna rokon bishewar Ubangiji cikin taron nan. Mu na ce maraban ku. [VERSE 1] Mawakan St. Joseph Jada mun marabce ku, 'Yan'uwa da zuwa. Kun iso lafiya. [VERSE 2] Mawakan St. Martins Ganye mun marabce ku, 'Yan'uwa da zuwa. Kun iso lafiya. [VERSE 3] Mawakan St. Paul's Tola, mun gaishe ku. 'Yan'uwa. [VERSE 4] Mawakan St. Mary's Toungo mun marabce ku 'yan'uwa. [VERSE 5] Mawakan St. John's Bwangal mun marabce ku. [SATB] Sannunku 'yan'uwa da zuwa fadodi na mu. Sannunku iyaye, maraban ku.

Download the sheet music

MARABABKU DA ZUWA

MARABABKU DA ZUWA

By Bitrus Dominic
Solfa
Hausa
2 pages
1 Downloads
Celebrations Hymns
0 0

More lyrics you may want