MAI TSARKI by Jude Nnam — Lyrics

Jude Nnam Hausa Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings Solfa notation

Full Lyrics

O mai Tsarki, O mai Tsarki Ubangiji, Ubangiji Allah mai runduna, O mai Tsarki, O mai Tsarki sama da kasa a cikin suke da darajarka O a cikin samania, Hosanna a cikin samania O O mai Tsarki O mai Tsarki mai Albarkane Ya mai Tsarki O wanda yake zuwa wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji.

Download the sheet music

MAI TSARKI

MAI TSARKI

By Jude Nnam
Solfa
Hausa
2 pages
1 Downloads
Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings
1 0

More lyrics you may want