Full Lyrics
[INTRO]
Mai tsarki Mai tsarki Mai tsarki Ubangiji Allah mai
[VERSE 1]
runduna Sama da kasa Acikin suke da darajanka
[REFRAIN]
Hossana Hossana Acikin samaniya
[VERSE 2]
Mai albarkane Ya mai tsarki wanda yake zuwa wanda yake
zuwa A cikin sunan Ubangiji