Full Lyrics
Mai Tsarki, Mai Tsarki Ubangiji Allah mai runduna
Sama da kasa acike suke da darajar ka.
Hosanna, Hosanna cikin sama.
Hosanna, Hosanna cikin sama.
Mai Albarkar ne Mai Tsarki ya Mai Tsarki
wanda yake zuwa, wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji.