Full Lyrics
Mai Tsarki Mai Tsarki
Ubangiji Allah mai runduna
Sama da Kasa acike su ke da araja Ka
Hosanna Hosanna Hosanna Cikin Sama
Hosanna Hosanna Cikin Sama
Mai Albarka ne Mai Tsarki Ya Mai Tsarki
Wanda Yake zuwa wanda Yake zuwa cikin Sunan Ubangiji