Full Lyrics
Ya mai tsarki, mai tsarki, ya mai tsarki ya Ubangiji
Allah mai runduna sama da kasa a cike suke,
su ke da darajar ka ya mai tsarki.
Hosanna, a cikin sama, hosanna,
cikin sama hosanna, hosanna,
a cikin sama hosanna cikin sama.
Mai albarka mai tsarki, ya mai tsarki
wanda yake zuwa cikin sunan Uba
mai albarka ne wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji.
Hosanna, a cikin sama, hosanna,
cikin sama hosanna, hosanna,
a cikin sama hosanna cikin sama.