Full Lyrics Mai tsarki mai tsarki ya mai tsarki; Ubangiji Allah mai runduna, sama da kasa a cike su ke; da daukakar ka. Hossana, Hossana, Hossana cikin sama. Mai albarka ne wanda ke zuwa; cikin suna Ubangiji, Hossana, Hossana, Hossana cikin sama.