Mai Tsarki, Mai Tsarki by Unknown, arr. Tom Bot — Lyrics

Unknown, arr. Tom Bot Hausa Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings Solfa notation

Full Lyrics

1 Mai Tsarki, Mai Tsarki Ubangiji Allah mai runduna. Sama da Kasa a cike su ke da darajarKa. Hosanna, Hosanna, Hosanna cikin sama. Hosanna, Hosanna, Hosanna cikin sama. 2 Mai albarka ne, Mai Tsarki; Ya mai Tsarki. Wanda yake zuwa, wanda yake zuwa cikin sunar Ubangiji.

Download the sheet music

Mai Tsarki, Mai Tsarki

Mai Tsarki, Mai Tsarki

By Unknown, arr. Tom Bot
Solfa
Hausa
1 page
2 Downloads
Sanctus (Holy, Holy, Holy) Mass Settings
0 0

More lyrics you may want