Full Lyrics
Mai tsarki mai Tsarki Ubangiji Allah mai runduna
Sama da kasa acike su ke da daraja ka
Hosanna Hosanna Hosanna cikin sama
Hosanna Hosanna cikin sama
Mai Albarkane Mai Tsarki ya mai Tsarki
Wanda Yake zuwa wanda Yake zuwa cikin Sunar Ubangiji