Ku Zo Ku Ci by Daniel ThankGod — Lyrics

Daniel ThankGod Hausa Communion Hymns Hymns Solfa notation

Full Lyrics

CHORUS Ku zo ku ci jikin Yesu, Ku zo ku sha jinin Yesu domin mu sami rai madawwami. VERSE 1 Kafin a bashe Yesu ga azaba da yardansa Ya dauki burodi ya yi godiya ga Allah ya kakkarya ya ba almajiransa yana cewa ku karba dukanku ku ci. VERSE 2 Haka kuma bayan burodi ya dauki catlis ya yi godiya ga Allah ya ba almajiransa yana cewa ku karba dukanku ku sha. VERSE 3 Duk wanda ya ci jikin Yesu duk wanda ya sha jinin Yesu zai rayu har abada.

Download the sheet music

Ku Zo Ku Ci

Ku Zo Ku Ci

By Daniel ThankGod
Solfa
Hausa
2 pages
2 Downloads
Communion Hymns Hymns
1 0

More lyrics you may want