Full Lyrics
CHORUS
Ku tashi sai kuzo,
Yesu na kiran mu,
Ku tashi sai kuzo,
abinci na rai.
VERSE 1
Mai Salama, mai kyan ya,
zo, ka ba mu abincin rai.
VERSE 2
Tabibi, ya Kristi,
zo, ka ba mu abincin rai.
VERSE 3
Ga shi ga, ni nan,
don Yesu na ya ba ni,
don Yesu na ya ba ni.